<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Jaraba Ta Shaiɗan, Ƙi Yarda da Shi LW428</title>
<lyrics>[V1]
 Jaraba ta Shaiɗan, ƙi yarda da shi
 Kowace nasara za ta ƙarfafa ka.
 Yi yaƙi ba fashi, ƙi tsohon mutum
 Ka zan duba ga Yesu, Shi zai kai ka gaba.

[V2]
 KORUS
 Roƙi taimakon Yesu
 Ҡarfin hali, nasara
 Shi zai riƙe hannunka
 Shi zai kai ka gaba.</lyrics>
<hymn_number>428</hymn_number>
</song>